Jump to content

El Mina, Mauritaniya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
El Mina, Mauritaniya

Wuri
Map
 18°03′53″N 15°58′43″W / 18.064855°N 15.978695°W / 18.064855; -15.978695
Jamhuriyar MusulunciMuritaniya
Region of Mauritania (en) FassaraNouakchott-Sud Region (en) Fassara
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 55 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

El Mina wani karamin garine da ke karkashin garin Nouakchott a yammacin kasar Mauritaniya. Wanda ke da alumma 95,011.[1] Garin na El Mina ana daukarsa a matsayin birnin mafi talauci kuma sanan ne a kan karuwanci, mafiya yawan mazaunan cikin sa bayin da suka sami 'yanci[2]Hukumar rula da yariyar launin fata ta majalisar dinkin duniya takai ziyara garin na El Mina a 2008.[3]

Daruruwan matane suke aiki a gidaje karuwi na El Mina. Wanda mafiya yawansu ba 'yan kasabane wanda suka hada da Senegal da Nigeria. Dukk da cewa karuwanci ya sabawa doka a kasar ta Mauritaniya, doka bata fiya aikiba . Amma an kai karar su wurin 'yan sanda ('yan sanda sukan kama su).[4]

  1. "Commune Collectivités urbaines à vocation industrielle et commerciale". République Islamique de Mauritanie:Communes de Mauritanie. Archived from the original on November 12, 2007. Retrieved January 14, 2009.
  2. Blauer, E.; Lauré, J. (2008). Mauritania. Marshall Cavendish Benchmark. p. 75. ISBN 9780761431169. Retrieved October 24, 2014.
  3. United Nations High Commissioner for Refugees. "Refworld – Report submitted by the Special Rapporteur on Contemporary Forms of Racism, Racial Discrimination, Xenophobia and Related Intolerance, Doudou Diène : addendum : mission to Mauritania : preliminary note". refworld.org. Retrieved October 24, 2014.
  4. "Sex work for survival and profit". IRIN. 17 February 2005. Retrieved 4 January 2019.