Ellen Lima Wassu
Appearance
Ellen Lima Wassu | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Brazil |
Ƙabila | Wassu Cocal (en) |
Karatu | |
Makaranta | University of Minho (en) |
Sana'a | |
Sana'a | maiwaƙe da marubuci |
Ellen Lima Wassu marubuciya ce 'yar ƙasar Brazil kuma mai tunani daga al'ummar Wassu Cocal a Alagoas.[1]
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Lima Wassu a Rio de Janeiro. Kasancewa tana da digiri na biyu a tarihin fasaha, a shekara ta 2021 ta wallafa Ixé ygara voltando pra 'y'kûá ta hanyar gidan wallafe-wallafen Urutau . Littafin, wanda aka rubuta a cikin harshen Portuguese da Old Tupi, ya bada labari a kan matsalolin da ta fuskanta a rayuwarta. Lima Wassu kuma ta ba da gudummawa ga Volta para tua terra, wani tarihin mawaƙa masu adawa da wariyar launin fata a Portugal.[2] Ya zuwa 2023, tana neman digiri na biyu a cikin Nazarin Postcolonial a Jami'ar Minho.[1][3][4]
Dubi kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Tupinizing
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 Moscoso, Lina. "A causa indígena em Portugal" [The indigenous cause in Portugal]. Vozes (in Portuguese). Archived from the original on 12 December 2023. Retrieved 12 December 2023.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Ellen Lima Wassu". editoraurutau.com (in Portuguese). Archived from the original on 7 December 2023. Retrieved 12 December 2023.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ Bezerra de Melo, Manuella (13 April 2021). "Ellen Lima, a diáspora indígena e seus poemas em Português e Tupi Antigo" [Ellen Lima, the indigenous diaspora, and her poems in Portuguese and Old Tupi]. Revista Caliban (in Portuguese). Archived from the original on 12 December 2023. Retrieved 12 December 2023.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ Negreiros, Adriana (13 July 2021). "Imigrantes brasileiros escrevem poemas sobre preconceito em Portugal" [Brazilian immigrants write poems about prejudice in Portugal]. UOL (in Portuguese). Archived from the original on 12 October 2023. Retrieved 12 December 2023.CS1 maint: unrecognized language (link)