Eman, Akwa Ibom
Appearance
|
human-geographic territorial entity (en) | |
| Bayanai | |
| Ƙasa | Najeriya |
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
| Jihohin Najeriya | Jahar Akwa Ibom |
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Uruan |
Eman ƙauye ne a ƙaramar hukumar Uruan na cikin jihar Akwa Ibom, Najeriya. yawancin muzauna garin Eman mutanan qabilan Ibibio ne.