Jump to content

Emeka Nnamani (ɗan siyasa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Emeka Nnamani (ɗan siyasa)
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Emeka Nnamani ɗan kasuwa ne kuma ɗan siyasa a Najeriya. Ya kasance ɗan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar mazaɓar Aba North/Aba ta kudu a jihar Abia a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10. [1] [2] [3]

Aikin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Nnamani, ɗan jam’iyyar Labour Party, LP ne ya lashe zaɓen majalisar wakilai da aka gudanar ranar 23 ga watan Fabrairun 2023 da kuri’u 35,502 inda ya doke wasu manyan ‘yan hamayya biyu, Alex Ikwecheghi na All Progressives Grand Alliance, APGA wanda ya samu kuri’u 22,465, yayin da ɗan majalisar wakilai mai ci., Chimaobi Ebisike, na jam'iyyar People's Democratic Party, PDP ya samu 13,388 kuri'u. [4] Ɗan takarar jam’iyyar APGA, Alex Ikwecheghi na ƙalubalantar sakamakon zaɓen a kotun sauraron ƙararrakin zaɓe na shekarar 2023.[5] Ya yi rashin nasara a kotun sauraron ƙararrakin zaɓe kuma Alex Ikwechegh na jam'iyyar All Progressives Grand Alliance ya maye gurbinsa.[6]

  1. "Estranged Wife Of Labour Party Parliamentary Candidate, Emeka Nnamani, Accuses Him Of Domestic Violence, 'Kidnapping' Their Kids | Sahara Reporters". saharareporters.com. Retrieved 2023-04-28.
  2. "Estranged Wife Of Labour Party Parliamentary Candidate, Emeka Nnamani, Accuses Him Of Domestic Violence, 'Kidnapping' Their Kids | The Paradise". theparadise.ng (in Turanci). 2022-09-26. Retrieved 2023-04-28.
  3. Ofurum, Godfrey (2022-11-22). "Labour Party is the party to beat in 2023 general elections, says Nnamani". Businessday NG (in Turanci). Retrieved 2023-04-28.
  4. gloriaabiakam (2023-03-23). "2023 Elections: Labour Party Wave hits Abia, as Party takes Political Structure from PDP in the State". Federal Ministry of Information and Culture (in Turanci). Retrieved 2023-04-28.
  5. Alaribe, Ugochukwu (24 March 2023). "Election tribunal begins sitting in Abia". Retrieved 28 April 2023.
  6. Eze, Treasure (11 September 2023). "Tribunal Sacks Two LP Reps In Abia, Declares APC, APGA As Winners". Channels TV. Retrieved 8 November 2024.