Emelda Piata Zessi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Emelda Piata Zessi (an haife ta a ranar 8 ga watan Afrilu, 1997) 'yar wasan ƙwallon raga ce ta Kamaru. Ta kasance memba a kungiyar kwallon raga ta mata ta Kamaru a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Emelda Piata Zessi". Rio 2016. Archived from the original on September 10, 2016. Retrieved September 10, 2016.