Emem Edem
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 15 Oktoba 1983 (42 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | dan tsere mai dogon zango |
|
Mahalarcin
| |
Emem Edem (an haife shi ranar 15 ga watan Oktoba, 1983) ƴar tseren Najeriya ve mai ritaya wanda ta ƙware a cikin mita 100.
Gasar tsere
[gyara sashe | gyara masomin]Ta ƙare a matsayi na biyar a tseren mita 100 a Gasar Matasan Duniya ta 1999, sannan kuma ta fafata a mita 200 a can. A fagen yanki ta kammala a matsayi na shida a cikin mita 100 kuma ta ci lambar zinare a tseren mita 4 × 100 a Wasannin All-Africa na 2003.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.