Emirates
![]() | |
---|---|
EK - UAE | |
![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Iri | kamfanin zirga-zirgar jirgin sama |
Ƙasa | Taraiyar larabawa |
Aiki | |
Mamba na |
Arab Air Carriers Organization (en) ![]() ![]() ![]() |
Ma'aikata | 100,000 (2018) |
Reward program (en) ![]() |
Emirates Skywards (en) ![]() |
Used by |
|
Mulki | |
Babban mai gudanarwa |
Tim Clark (en) ![]() |
Hedkwata |
Al Garhoud (en) ![]() |
House publication (en) ![]() |
Open Skies (en) ![]() |
Tsari a hukumance |
joint-stock company (en) ![]() |
Mamallaki | Dubai |
Financial data | |
Assets | 127,587,000,000 DH (2018) |
Haraji | 92,322,000,000 DH (2018) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1985 |
Founded in | Dubai (birni) |
![]() ![]() ![]() ![]() |
Emirates kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Dubai, a ƙasar Hadaddiyar Daular Larabawa. An kafa kamfanin a shekarar 1985. Yana da jiragen sama 256, daga kamfanin Airbus da Boeing.