Dubai (birni)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dubai
دبيّ (ar)


Wuri
Map
 25°16′11″N 55°18′34″E / 25.2697°N 55.3094°E / 25.2697; 55.3094
Ƴantacciyar ƙasaTaraiyar larabawa
Haɗaɗɗiyar daular larabawaDubai
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 3,331,420 (2020)
• Yawan mutane 95,183.43 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Larabci
Labarin ƙasa
Yawan fili 35 km²
Altitude (en) Fassara 0 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Wanda ya samar Al Maktoum (en) Fassara
Ƙirƙira 9 ga Yuni, 1833
Tsarin Siyasa
• Gwamna Mohammed bin Rashid Al Maktoum (4 ga Janairu, 2006)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+04:00 (en) Fassara
Wasu abun

Yanar gizo dm.gov.ae
birnin dubai

Dubai, da Larabci دبي‎, birni ne dake a masarautar Dubai, A ƙasar Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa. Shi ne babban birnin masarautar Dubai, kuma da babban birnin tattalin arziƙin Hadaddiyar Daular Larabawa. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekara ta 2018, akwai jimillar mutane 3,137,463.An gina birnin Dubai a ƙarni na sha takwas bayan haihuwar annabi Isah.

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Dubai na ɗaya daga cikin ƙasashe masu kyan gine-gine da dogayan benaku, suna yawan yin gasan gine-gine.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Template:Reflist'

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.