Emmanuel Nii Tettey Oku

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Emmanuel Nii Tettey Oku
Rayuwa
Haihuwa 1990 (33/34 shekaru)
Sana'a

Emmanuel Nii Tettey Oku (an haife shi a ranar 13 ga watan Oktoban shekarar 1990) ɗan ƙasar Ghana ne kuma ɗan wasan powerlifter ne.[1] Ya wakilci Ghana kuma ya yi takara a gasar tseren kilo 72 na maza a gasar wasannin nakasassu ta bazara ta 2020 a Tokyo.[2][3]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Ghana a gasar wasannin nakasassu ta bazara ta 2020

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Tokyo Paralympics: Meet Ghana's three athletes aiming to make history-MyJoyOnline.com". www.myjoyonline.com. Retrieved 2021-09-01.
  2. GNA. "Tokyo Paralympics: Ghana's Tettey-Oku receives US$5000 from Japanese Philanthropist | News Ghana". News Ghana. Retrieved 2021-09-01.
  3. "Emmanuel Nii Tettey Oku-Powerlifting|Paralympic Athlete Profile". International Paralympic Committee. Retrieved 2021-09-01.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]