Enisa Nikaj
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Brooklyn (mul) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Karatu | |
| Makaranta |
Brooklyn College (en) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | mawaƙi |
| enisamusic.com | |
Enisa Nikaj, wadda akafi sani da Enisa yar kasar Amurka ce, sananniyar mawaƙiya ce kuma marubuciyar waka ce, wadda tafara sana'ar ne a shekara ta 2015 ta hanyar kwaikwayon shahararrun wakoki na sanannun mawaƙa, ta mayar dasu da muryarta. Ta fara yin wakokin ta ne a shekarar 2016.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.