Enjoli Izidor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Enjoli Izidor
Rayuwa
Haihuwa 16 ga Janairu, 1980 (44 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
 
Muƙami ko ƙwarewa shooting guard (en) Fassara

Enjoli Marie Chidebe Izidor' (an haife ta 16 ga watan Junairun 1980) yar' Najeriya ce wacce aka sani da suna Enjoli Izidor; ta kasance shahararriyar kwararriyar yar'wasan Kwando ce ta Nijeriya kuma ta fafata a gasussuka da dama aciki da wajen Najeriya.

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Enjoli Marie Chidebe Izidor ta fara wasan kwallon kwando ne tun tana yarinya karama, sanadiyar kokarin ta yasa aka zabe ta a buga gasar cin kofin duniya a 2006 tare da Nigeria.

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]