Eno Essien

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Eno Essien
Rayuwa
Sana'a
Sana'a business executive (en) Fassara da ɗan kasuwa

Eno Essien 'yar kasuwa ce ta fasaha ta Najeriya kuma Babbar Jami'in Gudanarwa a Rheytrak Limited, Kamfanin Vehicle Tracking and Recovery, wanda ta fara a shekarar 2007.[1] A shekarar 2012, an zaɓe ta a matsayin ƴar kasuwa na Future awards (Fasaha)[2][3] kuma ita ce shugaba mace tilo a cikin Masana'antar Vehicle Tracking a Najeriya.[4][5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Omotayo, Joseph (2020-08-30). "Nigerian woman Eno marks 13 years anniversary of running business in the country" . Legit.ng - Nigeria news . Retrieved 2023-02-01.
  2. "A full list of Future Awards nominees" . Channels Television . Retrieved 2023-02-01.
  3. Inyang, Ifreke (2012-07-18). "The Future Awards 2012: The Full Nominees' List" . Daily Post Nigeria . Retrieved 2023-02-01.
  4. 'I believe one needs to be persistent in whatever one does' " . The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News . 2019-05-18. Retrieved 2023-02-01.
  5. RITA (2020-10-25). "Eno Essien: Life After Cancer" . Vanguard Allure. Retrieved 2023-02-01.