Jump to content

Eric Bahloo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Eric Bahloo
Rayuwa
Haihuwa 1964 (59/60 shekaru)
Sana'a
Sana'a Marubuci da marubuci

Eric Bahloo (an haifeshi a shekara ta alif1964) marubuci ne na ƙasar Mauritian.

Rayuwa ta farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Eric Bahloo a tsibirin Mauritius, ɗan Ignace Bahloo da Ivy Saminadas . Ya yi karatu na tsawon shekaru biyu a kwalejin Eden a Mauritius . A shekara ta alif 1979 lokacin da yake dan shekara 15 ya bar tsibirin ya koma kasar Faransa inda ya yi karatun lissafi da doka.[1][2]

  • L'affaire Azor Adélaide: le plus célèbre crime politique à Maurice 2011 [3]
  • José Moirt: Gagner ne suffit pas 2019[4]
  1. "Eric Bahloo : Quand les souffrances d'un passé tumultueux donnent vie à un brillant parcours". L'Express. Retrieved 2011-04-24.
  2. Gopee, Kheseeka; Gobine, Subash. "Eric Bahloo: "Le PMSD n'a pas de dignité"". L'Express. Retrieved 2019-01-28.
  3. "Publication:Eric Bahloo, l'affaire Azor Adelaïde". Le Mauricien. Retrieved 2011-11-20.
  4. "José Moirt : "Gagner ne suffit pas", l'ouvrage sera publié et présenté à la presse ce lundi". Radio One. Archived from the original on 2019-11-04. Retrieved 2019-11-03.