Erondu Uchenna Erondu
Appearance
Erondu Uchenna Erondu ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan majalisa. A yanzu haka ya zama ɗan majalisar jiha mai wakiltar mazaɓar Obingwa ta yamma a jihar Abia a majalisar dokokin jihar. [1] [2]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]A shekarar 2023, an zaɓi Erondu a matsayin ɗan majalisar dokokin jihar Abia a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) don wakiltar mazaɓar Obingwa ta Yamma. [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Chibuike, Daniel (2023-11-25). "Court affirms Abia PDP lawmaker's election". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
- ↑ Eziyi, Kalu (2024-08-14). "Abia Lawmaker Urges Nigerian Leaders To Listen To The Youths" (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
- ↑ Nwafor (2023-03-19). "INEC declares PDP winner in Obingwa East, West state constituencies". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.