Esiẹ

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Esiè gari ne,

a jihar Kwara a ƙasar Najeriya.

Yarima Baragbon c ne ya kafa garin. 1770[permanent dead link] . Yaren Yarbanci da ake magana da shi a Esie yawanci Igbonna ne. Garin yana da sarki wanda shine Oba Yakubu Babalola Egunjobi II.