Essence International School

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Makarantar Essence International ( EIS ) Makaranta ce ta kasa da kasa wake take a cikin Jihar Kaduna, Nigeria . tana cikin layin Kashim Ibrahim kusa da kan hanyar Sultan, Ungwan Rimi Kaduna. An kafa ta ne a shekarar 1982. Tana amfani da makarantar gaba da gaba, makarantar reno, ta farko, da sakandare ta ilimi. [1]

Sanannun tsofaffin dalibai[gyara sashe | Gyara masomin]

  • Umar Farouq Abdulmutallab
  • Nafisa Badmus

Manazarata[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. "Welcome" (Archive) Essence International School. Retrieved on 30 January 2013.

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | Gyara masomin]