Esther Bendahan
Appearance
Esther Bendahan Cohen ( Tétouan, 1964) 'yar Morocco ce kuma - marubuciya ta Spain .
Iyalanta Yahudawan Maroko sun tafi Madrid tuntana karama, a wannan birni ta karanta Psychology da Adabin Faransanci. Itace shugabar shirin talabijin na Shalom ( RTVE ) kuma mai shirya Centro Sefarad-Israel .
Littattafai
[gyara sashe | gyara masomin]- Soñar con Hispania ( Mafarkin Hispania ) (tare da Ester Benari), Ediciones Tantín, shekara ta 2002
- La sombra y el mar ( Shadow and Sea ), Morales del Coso, shekara ta 2003
- Deshojando alcachofas ( Tsarin ganyen Wasu Artichokes ), Seix Barral, shekara ta 2005
- Déjalo, ya volveremos ( Bari ya kasance, Za Mu Dawo Wasu Rana ), Seix Barral, shekara ta 2006, inda tabada labarin yarinta da kuma tarwatsewar al'ummomin Yahudawa na Moroko.
- La cara de Marte ( Face Mars ), Algaida, shekara ta 2007.
- El secreto de la reina persa ( Sirrin Sarauniyar Farisa ), La Esfera de los Libros, shekara ta 2009
- Tratado del alma gemela, Ediciones del Viento, shekara ta 2012. Kyauta: XXII Premio de Narrativa Gonzalo Torrente Ballester .
Kyaututtukanta
[gyara sashe | gyara masomin]- Premio Fnac, Deshojando alcachofas.
- lambar yabo ta Tigre Juan, shekara ta 2006 tare da La cara de Marte
- Premio Torrente ballester, shekara ta 2011, El tratado del alma gemela.
Fassara
[gyara sashe | gyara masomin]- Au nom de l'Autre: Réflexions sur l'antisémitisme qui vient, Alain Finkielkraut, Seix Barral, shekara ta 2005 (tare da Adolfo García Ortega).