Jump to content

Esther González

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Esther González
Rayuwa
Cikakken suna Esther González Rodríguez
Haihuwa Huéscar (en) Fassara, 8 Disamba 1992 (32 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Levante UD Women (en) Fassara2009-20114813
Málaga CF Femenino (en) Fassara2011-2012
Sporting de Huelva (en) Fassara2012-2013
Levante UD Women (en) Fassara2019-2021
  Real Madrid Femenino (en) Fassara2021-2023
  NJ/NY Gotham FC (en) Fassara2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 55 kg
Tsayi 164 cm
Esther

Esther González Rodríguez(an haifeta ne a ranar 8 ga watan Disamba a shekarar 1992) kwararriyar ƴar wasan kwallon kafa ce wadda take taka leda a matsayin 'yar wasan gaba 'yar asalin kasar andalus wadda ke bugawa kungiyar kwallon kafa ta real madrid da kuma kungiyar andalus ta mata, wacce a baya ta bugawa kungiyar Atletico Madrid wasa.[1]

Esther González
Esther González
Esther González
Esther González

Esther ta buga wasan ta na farko ne da kungiyar kasa a wasan da suka ta shi kunnen doki da kasar romania