Esther Okhae
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 12 ga Maris, 1986 (40 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.8 m | ||||||||||||||||||
Esther Okhae (an haife ta 12 Maris 1986) ‘yar wasan kwallon kafa ta mata ta duniya da ke buga kwallo a matsayin mai tsaron raga. Ta kasance mamba a kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya . Ta kasance daga cikin ƙungiyar a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta 2003 .[1] kasance warta mamba a kungiya mata Nigeria ya kasace abun alfahari.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2011-12-26. Retrieved 2020-11-09.