Esuk Oro
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri | Sashen gudanarwa |
| Ƙasa | Najeriya |

Esuk Oro kungiyar Oron ce a karamar hukumar Oron a jihar Akwa Ibom a Najeriya inda makarantar Maritime Academy of Nigeria da Methodist Boys' High School, Oron take.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.