Eyetong

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Eyetong
Bayanai
Iri administrative territorial entity (en) Fassara
Ƙasa Najeriya

Eyetong ƙauyen Oron ne a cikin ƙaramar hukumar Urue-Offong/Oruko a jihar Akwa Ibom a Najeriya. Yaran Otong ne suka kafa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]