Eyo Eyekip
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri | Sashen gudanarwa |
| Ƙasa | Najeriya |
Eyo Eyekip ƙauyen Oron ne dake ƙaramar hukumar Urue-Offong/Oruko a jihar Akwa Ibom sitetNajeriya . ’ya’yan Okip daga kabilar Ubodung na Oron Nation ne suka kafa.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.