Eyo Okwong

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Eyo Okwong
Bayanai
Iri administrative territorial entity (en) Fassara
Ƙasa Najeriya

Eyo Okwong ƙauyen Oron ne dake cikin ƙaramar hukumar Urue-Offong/Oruko a jihar Akwa Ibom, Najeriya. ’Ya’yan Okwong daga kabilar Ubodung na Oron Nation ne suka kafa su.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]