Eyotai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Eyotai
Bayanai
Iri administrative territorial entity (en) Fassara
Ƙasa Najeriya

Eyotai or Eyo Atai [also Eyonu Atai ] dake magana a kungiya Oron na daya daga cikin manyan kauyuka a karamar hukumar Udung Uko (LGA) ta jihar Akwa Ibom a Najeriya. Bisa kididdigar da aka yi a shekarar 2006, Eyotai ya hada karfin adadi na mutane 15,387 daga jimillar 53,060, haka kuma bisa kididdigar yawan jama'a na shekarar 2016, ya kai 21,605 daga cikin 74,500 da aka ba kananan hukumomin. An ayyana shi a matsayin ƙauye mafi yawan jama'a a ƙasar Oron.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]