Jump to content

FUS Rabat (kwallon kwando)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga FUS Rabat (basketball))
FUS Rabat
Bayanai
Iri basketball team (en) Fassara
Ƙasa Moroko
Mamallaki FUS Rabat (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1946

Fath Union Sport ( Larabci: اتحاد الفتح الرياضي‎) wacce kuma aka fi sani da FUS ko FUS Rabat, ƙungiyar ƙwallon kwando ce ta ƙasar Morocco da ke Rabat.[1] Kungiyar a halin yanzu tana taka leda a Division Excellence kuma ita ce sashin kwando na kulob din wasanni da yawa. Kungiyar ita ce mafi nasara a tarihin Morocco, tare da lakabi 17 na kasa.[1]

Ana yin wasannin gida a Salle Abderrahmane Bouânane, inda ya ke iya ɗaukar mutane 1,500.[1]

Division excellence [1]

  • Zakarun (17) : 1968, 1970, 1971, 1972, 1973, 1978, 1979, 1980, 1981, 1984, 1988, 1990, 1992, 1994, 2049, 1999

Kofin Throne na Morocco [1]

  • Zakarun (9) : 1972, 1977, 1978, 1981, 1982, 1985, 1991, 2002, 2004
  1. 1.0 1.1 1.2 1.3 1.4 History of FUS Rabat