Fadamar ruwan Ruacana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fadamar ruwan Ruacana
General information
Fadi 700 m
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 17°23′37″S 14°13′01″E / 17.3936°S 14.2169°E / -17.3936; 14.2169
Bangare na Cunene River (en) Fassara
Kasa Namibiya da Angola
Hydrography (en) Fassara
Ruwan ruwa Cunene basin (en) Fassara

Fadamar ruwan Ruacana ruwa ne wanda yake kusa da Ruacana akan Kogin Kunene a Arewacin Namibia. Fadamar ruwan yana da tsayi mita 120 (390 ft) mai tsayi kuma mita 700 (2,300 ft) mai fadi a cikakkiyar ambaliya. Tana daga cikin manyan rafukan ruwa a Afirka, duka girma da faɗi.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Ruacana Falls WorldWaterFallDatabase.com