Family Meeting (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Family Meeting (fim)
Asali
Ƙasar asali Kenya
Characteristics

Family Meeting fim ne na shekarar 2019 na Kenya wanda Betty Kathungu Furet ta shirya kuma Simiyu Barasa ya rubuta gami da ba da umarni. Fim ɗin ya samu karɓuwa a kasar Kenya bayan da furodusoshi suka yi nasarar cika kasafin kudi ta hanyar Facebook.[1][2]

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Jesse ( Gitura Kamau ), Moses (Abubakar Muindi) da angonsa Alison ( Maureen Koech ) da Barbara (Akinyi Aluoch) sun haɗu a gidan iyayensu ( Raymond Ofula & Florence Nduta), domin murnar cikar su shekaru 40 da aure amma bikin ya juya izuwa fadan 'yan'uwa, Rikici da sirikan da ke barazanar raba dangi mai farin ciki a da.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Online harambee: How we're raising money to shoot expensive movie". Nation (in Turanci). 2020-07-05. Retrieved 2021-11-19.
  2. "KENYAN PRODUCERS FUNDRAISING FOR A FILM THROUGH FACEBOOK – Buzz Central" (in Turanci). Retrieved 2021-11-19.
  3. Muiruri, Peter. "30 years in the making, acting is no easy walk". The Standard (in Turanci). Retrieved 2021-11-19.