Jump to content

Farai Sevenzo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Farai Sevenzo
Rayuwa
Haihuwa Zimbabwe, 1964 (61/62 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Karatu
Makaranta Kwalejin St. George, Harare
Sana'a
Sana'a darakta

Farai ta Sevenzo [1] an haife shi ne a Zimbabwe kuma Mai shirya fim-finai ne kuma ɗan jarida. Ya fito ne daga ƙauyen Kimetuki dake a Kudancin Zimbabwe .

  1. Pronunciation of Farai. PronounceNames.com

Hanyoyin Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]