Jump to content

Faruk Ahmed (ɗan fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Faruk Ahmed (ɗan fim)
Rayuwa
Haihuwa Dhaka da Manikganj District (en) Fassara
ƙasa Bangladash
Karatu
Makaranta Jahangirnagar University (en) Fassara : labarin ƙasa
Sana'a
Sana'a jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin
IMDb nm2069336

Faruque Ahmed ɗan wasan kwaikwayo ne na Bangladesh. Ya fito a fitattun wasannin kwaikwayo da fina-finai kamar Aaj Robibar, Tara Tin Jon, Shyamol Chhaya da Noy Number Bipod Sanket. Yana ɗaya daga cikin kuma manyan 'yan wasa a masana'antar wasan kwaikwayo ta Kasar Bangladesh.[1][2]

Tarihin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ahmed ya shiga JU a shekara ta 1979, kuma daga baya ya zama sakataren wasan kwaikwayo na dakin taro na Mir Mosharraf Hall. Tun daga shekara ta 1983, ya shiga gidan wasan kwaikwayo na Dhaka.[3][3]

Serial wasan kwaikwayo

[gyara sashe | gyara masomin]

Wasan Kwaikwayo

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Faruque Ahmed". www.facebook.com (in Turanci). Retrieved 2021-03-24.
  2. "Looking back at Humayun Ahmed's comedic brilliance on television". The Daily Star (in Turanci). 2020-04-25. Retrieved 2021-03-24.
  3. 3.0 3.1 Shah Alam Shazu (2014-09-23). "An actor is the only thing I can be-- Faruk Ahmed". The Daily Star (in Turanci). Retrieved 2021-03-25.