Fashewar Wani abu a Imo-Ribas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentFashewar Wani abu a Imo-Ribas
Iri event (en) Fassara
Kwanan watan 22 ga Afirilu, 2022
Ƙasa Najeriya
Adadin waɗanda suka rasu 110

A ranar 22 ga Afrilu, 2022, wani abin fashewa, yafashe a kudancin Najeriya ya kashe mutane 110.[1][2][3] Hakan ya faru ne a wata haramtacciyar matatar mai da ke kan iyakar jihar Imo da jihar Ribas. [2] [3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Death toll rises to 110 in Nigeria's illegal refinery explosion". aninews.in.
  2. 2.0 2.1 "Nigeria in trauma after Imo refinery deaths - President Buhari". bbc.co.uk.
  3. 3.0 3.1 "At least 80 killed by explosion at illegal oil refinery in Nigeria". TheJournal.ie. AFP. 2022-04-24. Retrieved 2022-04-24.