Fati ladan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Fati Ladan tsohuwar jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood tana daya daga cikin kyawawan mata a masana'antar fim ta Hausa tayi fina finai da dama, fitacciyar jaruma ce, tayi fina finai da dama.[1]

Takaitaccen Tarihin ta[gyara sashe | gyara masomin]

Tsohuwar jaruma fati ladan mata ce agurin dan gwagwarmayar Nan shugaban kungiyar tuntubar matasan arewa (arewa youth consultative forum), jarumar tayi karatun firamare da sakandiri sannan tazo Jami,ar Bayero university Kano dalibar shekarar 2000, bayan auren su da shekaru bakwai a yanzu tana da Yara uku. Fina finan ta sune kamar haka:[2]

  • Wata tafi wata
  • Adamsy
  • Nidake mum dace
  • Har Abada
  • yar mama
  • Al,Amin
  • Ango da amarya[3]
  • dajin so
  • Gani haka
  • Gabar cikin gida
  • ina Nan
  • Ja
  1. https://www.arewablogng.com/kannywood-hira-da-fati-ladan-kashi-na-biyu/
  2. https://www.arewablogng.com/kannywood-hira-da-fati-ladan-kashi-na-biyu/
  3. https://www.muryarhausa24.com.ng/2018/02/karanta-kaji-wallahi-babu-yadda-mijina.html?m=1