Featureless Men

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Featureless Men
Asali
Asalin suna Featureless Men
Asalin harshe Egyptian Arabic (en) Fassara
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara romance film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Mahmoud Zulfikar (en) Fassara
'yan wasa
External links

Featureless Men (Larabci na Masar : رجال بلا ملامح translit: Regal bila Malameh aliases: Faceless Men)[1][2] fim ne da aka shirya shi a 1972 a ƙasar Masar wanda Mahmoud Zulfikar ya jagoranta. Taurarinsa Salah Zulfikar da Nadia Lutfi.[3]

An yi fim ɗin a cikin shekarar 1970, an sake shi a cikin gidan wasan kwaikwayo a shekarar 1972.[4][5] Fim ɗin karshe na Mahmoud Zulfikar ne kuma an sake shi bayan mutuwarsa.[6][7]

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Al'amuran sun ta'allaka ne akan (Ahmed) wanda ya kammala karatunsa a fannin injiniyanci. Ya san yarinyar dare (night girl), (Laila), ya faɗa soyayya da ita, ya gaya wa mahaifinsa cewa zai aure ta. Amma mahaifinsa ya ƙi amincewa da ita don ba ta cikin matakin zamantakewar sa kuma ta yi masa barazana kuma abubuwan da suka faru suna karuwa.

'Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Salah Zulfikar a matsayin Ahmed Fouad
  • Nadia Lutfi a matsayin Laila
  • Mahmoud el-Meliguy a matsayin mahaifin Ahmed, Fouad Omran
  • Aida Kamel a matsayin Ferdoos
  • Suhair Fakhri a matsayin Amina Kamel
  • Seham Fathy a matsayin Tooha
  • Badr Nofal a matsayin Hosni
  • Toukhi Tawfik a matsayin Lamai
  • Ezz El-Dine Islam a matsayin Shaker

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. قاسم, محمود (3 October 2020). موسوعة الممثل في السينما العربية، الجزء الأول (in Larabci). E-Kutub Ltd. ISBN 978-1-78058-548-2.
  2. نبيل, راغب، (2000). العناصر النمطية في السينما المصرية (in Larabci). وزارة الثقافة، المركز القومي للسينما،.
  3. قاسم, محمود (24 November 2018). الاقتباس " المصادر الأجنبية في السينما المصرية " (in Larabci). وكالة الصحافة العربية.
  4. Armes, Roy (2008). Dictionary of African Filmmakers (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-35116-6.
  5. Faceless Men (1972) (in Turanci), retrieved 2021-09-14
  6. قاسم, محمود (2019). جميلات السينما المصرية (in Larabci). وكالة الصحافة العربية.
  7. الله, إبراهيم نصر (2000). هزائم المنتصرين السينما بين حرية الإبداع ومنطق السوق (in Larabci). المؤسسة العربية للدراسات والنشر والتوزيع.