Fethia Bekhedda
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 9 ga Yuli, 1990 (35 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Aljeriya | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||
Fethia Bekhedda (an haife ta a ranar 9 ga watan Yuli shekarar 1990) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Aljeriya wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Aljeriya . Ta fafata a Algeria a gasar cin kofin Afrika ta mata na shekarar 2018, inda ta buga wasanni uku.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Samfuri:Algeria squad 2014 African Women's ChampionshipSamfuri:Algeria squad 2018 Africa Women Cup of Nations