Fihirisar Tsananin Yanayi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fihirisar Tsananin Yanayi

Ma'aunin tsananin yanayi ya bambanta daga 1 zuwa 100. Makin 1 shine mafi ƙanƙanta kuma 100 shine mafi tsanani. Ma'aunin tsananin yanayi rabo ne tsakanin alamar yanayi da aka lura da kuma mai nunin yanayin yanayi.

Dangane da lissafin The Canadian Encyclopedia da matsayi na tashoshin yanayi masu dacewa, tashoshin da ke da ma'aunin tsananin yanayin sunkai ƙasa da maki 20 sun haɗada Penticton, Vancouver da Victoria, waɗanda duk suna cikin British Columbia. Mafi girman maki shine Isachsen, tare da maki 99, wanda ya sa ya zama wuri mafi rashin jin daɗi ga mazaunin ɗan adam.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]