Vancouver

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Vancouver.

Vancouver (lafazi : /vankuver/) birni ne, da ke a lardin Colombian Birtaniya, a ƙasar Kanada. Vancouver tana da yawan jama'a 631,486, bisa ga ƙidayar shekara 2016. An gina birnin Vancouver a shekara ta 1886. Vancouver na akan tekun Pacific ce.