Filin Jirgin Sama na Sashen Ta'if
Appearance
Filin Jirgin Sama na Sashen Ta'if | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
مطار الطائف الإقليمي | |||||||||||||||||||||||
Wuri | |||||||||||||||||||||||
Ƴantacciyar ƙasa | Saudi Arebiya | ||||||||||||||||||||||
Province of Saudi Arabia (en) | yankin Makka | ||||||||||||||||||||||
Coordinates | 21°29′00″N 40°32′40″E / 21.4833°N 40.5444°E | ||||||||||||||||||||||
Altitude (en) | 1,477 m, above sea level | ||||||||||||||||||||||
Manager (en) | Saudi Arabian Armed Forces | ||||||||||||||||||||||
Filin jirgin sama | |||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
City served | Ta'if | ||||||||||||||||||||||
Offical website | |||||||||||||||||||||||
|
Filin jirgin saman Yankin Ta'if filin jirgin sama ne a Ta'if, Saudi Arabia . Duk da sunansa, amma kuma hakanan yana ba da jiragen sama na ƙasashen duniya da yawa. Filin jirgin saman yana 30 km gabas da Taif da 70 km daga Makka.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.