Filin jirgin saman Blaise-Diagne
Filin jirgin saman Blaise-Diagne | |
---|---|
![]() | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Senegal |
Yanki na Senegal | Thiès Region (en) ![]() |
Department of Senegal (en) ![]() | M'bour Department (en) ![]() |
Mazaunin mutane | Ndiass (en) ![]() |
Coordinates | 14°40′15″N 17°04′08″W / 14.6708°N 17.0689°W |
![]() | |
Altitude (en) ![]() | 89 m, above sea level |
History and use | |
Ƙaddamarwa | 7 Disamba 2017 |
Suna saboda |
Blaise Diagne (en) ![]() |
Replaces |
Léopold Sédar Senghor International Airport (en) ![]() |
City served | Dakar |
Offical website | |
|





Filin jirgin saman Blaise-Diagne ko Filin jirgin saman Dakar, shi ne babban filin jirgin sama dake birnin Dakar, babban birnin ƙasar Senegal. An buɗe filin jirgin saman Blaise-Diagne a ran 7 ga watan Disamba a shekara ta 2017[1] (tsohon filin jirgin saman Dakar "Filin jirgin saman Léopold-Sédar-Senghor" ne; yau filin jirgin saman soja ne).
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ (Faransanci) « Le Sénégal espère que son nouvel aéroport deviendra le hub aérien d’Afrique de l’ouest », Le Monde, 7 décembre 2017.