Jump to content

Filin wasa na ASC HLM

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Filin wasa na ASC HLM
Wuri
Coordinates 14°43′N 17°28′W / 14.71°N 17.46°W / 14.71; -17.46
Map
Wasa ƙwallon ƙafa

Stade de ASC HLM filin wasa ne mai amfani da yawa a Dakar, Senegal. A halin yanzu ana amfani dashi galibi don wasannin kwallon kafa(tamola) kuma yana aiki a matsayin gidan ASC HLM. Filin wasan yana da mutane dubu biyar

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.