Filippe Savadogo
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Yako (en) |
| ƙasa | Burkina Faso |
| Karatu | |
| Makaranta | Jami'ar Ouagadougou |
| Harsuna | Faransanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | Mai wanzar da zaman lafiya, ɗan siyasa da minista |
Filippe Savadogo masharhancin fina-finan Burkina Faso ne kuma ɗan siyasa. Tsakanin shekarun 2007 zuwa 2011, ya kasance ministan al'adu, yawon buɗe ido da sadarwa na Burkina Faso.[1][2] Ya kuma taɓa zama jakadan ƙasarsa a ƙasashen Turai da dama ciki har da Faransa. A halin yanzu shi ne mai sa ido na dindindin ga Majalisar Dinkin Duniya. Tun daga shekarar 2014, ya kasance memba na hukumar juri a lambar yabo ta Fina-finan Afirka.[3][4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Charles Burnett, Filippe Savadogo join AMAA Jury". theeagleonline.com.ng. Retrieved 4 June 2016.
- ↑ "New Permanent Observer of La Francophonie Presents Letter of Appointment". United Nations. Retrieved 4 June 2016.
- ↑ "Charles Burnett, Filippe Savadogo join AMAA Jury". theeagleonline.com.ng. Retrieved 4 June 2016.
- ↑ "New Permanent Observer of La Francophonie Presents Letter of Appointment". United Nations. Retrieved 4 June 2016.