Jump to content

First Year of Deception

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Sana Oula Nasb ( Larabci : سنة أولى نصب), ko First Year of Deception / First Year Con wani wasan barkwanci ne na soyayya na ƙasar Masar na shekara ta 2004 wanda Kamla Abu Zekry da mataimakin darakta Ahmad Asama suka jagoranta/bada Umarni. Samira Mohsen ce ta shirya kuma ta rubuta fim ɗin sannan ta fito da taurari Ahmed Ezz, Nour, Khaled Selim, Dalia El Behairy, Hassan Hosny, Samira Mohsen, Osama Abbas, Moatazza Abdel Sabour, da Tamer Samir. Ana samunsa akan dandamali na yanar gizo.

An shirya shirin a Hurghada, Misira: wasu ɗalibai biyu da suka kammala karatun jami'a daga Masar marasa aikin yi, Ahmed da Khaled, sun nemi masu yawon buɗe ido a Hurghada. Bayan sun haɗu da ƴan mata biyu, Dalia da Noor, waɗanda suke soyayya da su, sai suka yanke shawarar canja salonsu, kuma su yi aiki da gaskiya a harkar yawon buɗe ido.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. افلام عربي (2016-05-13), فيلم سنة اولى نصب كامل جودة عالية, retrieved 2017-03-28
  2. "أبطال فيلم «سنة أولى نصب» يحضرون العرض الأول في العاصمة الأردنية,". archive.aawsat.com. Retrieved 2017-03-28.
  3. سنة أولى نصب - ﻓﻴﻠﻢ - 2004 - طاقم العمل، فيديو، الإعلان، صور، النقد الفني، مواعيد العرض (in Arabic), retrieved 2017-03-28
  4. Ezz, Ahmed; Nour; Selim, Khaled; Behairy, Dalia El (2000-01-01), First Year Con, retrieved 2017-03-28

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]