Jump to content

Flipkart

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Flipkart
Bayanai
Iri ginin daji da online shop (en) Fassara
Masana'anta Kasuwanci na kafar sadarwa
Ƙasa Indiya
Ƙaramar kamfani na
Jabong.com (en) Fassara, Myntra (en) Fassara, weRead (en) Fassara, PhonePe (en) Fassara da MapmyIndia (en) Fassara
Mulki
Babban mai gudanarwa Binny Bansal (en) Fassara
Hedkwata Bengaluru da Bengaluru
Tsari a hukumance limited company (en) Fassara
Mamallaki Walmart (mul) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira Oktoba 2007
Wanda ya samar
Founded in Bengaluru

flipkart.com


Flipkart kamfanin kasuwancin yanar gizo ne na zamani mallakin mutanen indiyawa wanda hedikwatarsu take a garin bengaluru da kuma kasar singapore a matsayin kamfani mai zan kansa daga fari kamfanin ya fara da sayar da littattafai kafin ya fadada izuwa sauran ababe da dama kamar kayan lantarki,kayan kwalliya,

Daga farko sabis din yana gasa da Amazon indiya da kuma abokina hamayyar gida snapdeal, tun daga watan maris 2017 Flipkart yana rike da kashi 39.5% na kasuwanci acikin masana'antar e-commerce ta indiya Flipkart yana matsayi na farko a cikin sashin tufafi, Wanda aka karfafa ta hanyar myntra, kuma an bayyana kamfanin a matsayin daidai da daidai da kamfanin Amazon wajen sayar da kayan lantarki da wayoyin hannu

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.