Folk Stories from Southern Nigeria (Littafi)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Folk Stories from Southern Nigeria (Littafi)
Asali
Mawallafi Elphinstone Dayrell (en) Fassara
Lokacin bugawa 1910
Asalin suna Folk Stories from Southern Nigeria, West Africa
Ƙasar asali Najeriya
Shafuka 158
Characteristics
Harshe Turanci

Folk Stories from Southern Nigeria littafi ne da aka buga a shekarar 1910.

Bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Littafin ya ƙunshi labarai da tatsuniyoyi arba'in daga Kudancin Najeriya. Elphinstone Dayrell ne ya tattara labaran, sannan Hakimin yankin. Andrew Lang, ne ya gabatar da littafin. Andrew dai ya shahara dalilin jerin littattafan tatsuniyoyi sa.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]