Fontana
Appearance
Fontana | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
Jihar Tarayyar Amurika | Kalifoniya | ||||
County of California (en) | San Bernardino County (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 208,393 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 1,870.36 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 55,369 (2020) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 111.418803 km² | ||||
• Ruwa | 0 % | ||||
Altitude (en) | 377 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1913 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Mayor of Fontana, California (en) | Acquanetta Warren (en) (2010) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 92331, 92334–92337 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | fontana.org | ||||
Fontana, birni ne mai saurin bunƙasa dake a yankin San Bernardino County, a cikin jihar California ta ƙasar Amurka. Garin ya samu sunansa ne daga wani babban manomi a yankin, Azariel Blanchard Miller, wanda ya sanya wa gonarsa suna "Fontana," ma'ana "maɓuɓɓugar ruwa" a yaren Italiyanci. Fontana ta fara ne a matsayin ƙaramin gari na manoma a farkon karni na 20, amma ta samu ci gaba sosai a tsawon shekaru, musamman bayan Yaƙin Duniya na II.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Fontana California Overview
-
Fontana, California City Hall
-
Powerlines, Fontana, California
-
Fontana, California
-
FONTANA FARMS COMPANY RANCH HOUSE
-
Fontana Center Stage Theater
-
Pacific Electric Inland Empire Trail, Fontana
-
Photo Paolo Villa
-
Fontana Theater
-
Florence Fontana del Nettuno
-
Fontana di Diana Syracuse
-
Palazzo Fontana Rezzonico
-
Villa Fontana, Córdoba
-
Villa_Fontana, Córdoba