Jump to content

Forbidden Women (1959 film)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Forbidden Women (1959 film)
Asali
Asalin suna Forbidden Women
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara da romance film (en) Fassara
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Mahmoud Zulfikar
'yan wasa
External links
Zannen hoton shirin
hoton salah da huda

Forbidden Women (laƙabi: Nisa Muharramat Egyptian Arabic محرمات نساء, fassara. Nesaa Moharramat ko Nessa Muharramat)[1][2][3] fim ne na wasan kwaikwayo na Masar na 1959 wanda Mahmoud Zulfikar ya jagoranta. Amin Youssef Ghorab da Mahmoud Zulfikar ne suka rubuta, kuma taurarin fim ɗin sune Salah Zulfikar da Huda Sultan.[4][5][6][7]

Labarin fim

[gyara sashe | gyara masomin]

Tawfiq hamshakin attajiri ne wanda yake aiki a matsayin ɗan kwangila. Ya auri Hafiza basu haihu ba, ɗan haka ya ɗauko Ahmed wanda yake gudanar da harkokinsa daga baya. Ahmed ya shiga harka da wata mata mai wasa mai suna Mahasin. Da kwatsam, Tawfiq ya haɗu da Mahasen tana ɗaya daga cikin ‘yan wasan. Lamarin ya ta'azzara ne lokacin da Mahasen ta samu ciki da Ahmed a daidai lokacin da yake sha'awar 'yarta Laila, ba tare da sanin cewa 'yar Mahasen ce ba.

  • Marubuci: Amin Youssef Ghorab
  • Marubuci: Mahmoud Zulfikar
  • Daraktan: Mahmoud Zulfikar
  • Wanda ya shirya: Union Films (Abbas Helmy)
  • Rabawa: Kamfanin Rarraba Fina-Finan Al Sharq
  • Sauti: Andre Ryder
  • Mai daukar hoto: Mohamed Abdel Azim, Adel Abdel Azim
  • Edita: Albert Naguib
  • Salah Zulfikar a matsayin Ahmed
  • Huda Sultan a matsayin Mahasin
  • Amina Rizk a matsayin Hafida
  • Hussein Riad a matsayin Tawfiq
  • Amaal Farid as matsayin Lily
  • Widad Hamdi a matsayin Zakiya
  • Hussein Aser a matsayin Salem Effendi
  • Fifi Saeed a matsayin Halima
  • Mohsen Hassanein
  • Hussein Ismail
  • Jerin fina-finan Masar na 1959
  • Jerin fina-finan Masar na shekarun 1950
  1. Armes, Roy (2008). Dictionary of African Filmmakers (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-35116-6.
  2. قاسم, محمود (2018-01-01). الفيلم الغنائي في السينما المصرية (in Larabci). Al Manhal. ISBN 9796500301969.
  3. قاسم, محمود (2017-01-01). الوجه والقناع.. أشرار السينما المصرية (in Larabci). وكالة الصحافة العربية.
  4. "Daftar film Mesir tahun 1959 - id.coreawharfgallery.com". Coreawharfgallery (in Harshen Indunusiya). Archived from the original on 2023-11-13. Retrieved 2022-07-29.
  5. Armes, Roy (2008). Dictionnaire des cinéastes africains de long métrage (in Faransanci). KARTHALA Editions. ISBN 978-2-84586-958-5.
  6. Data (ABCD), Arabs Big Centric. "Forbidden Women | Karohat". karohat.com (in Turanci). Archived from the original on 2022-07-29. Retrieved 2022-07-29.
  7. ""نساء محرمات".. - محمود قاسم - بوابة الشروق". www.shorouknews.com (in Larabci). Retrieved 2022-07-29.