Foreign Body (fim, 2016)
Appearance
| Foreign Body (fim, 2016) | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2016 |
| Asalin harshe | Faransanci |
| Ƙasar asali | Faransa da Tunisiya |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
drama film (en) |
| Direction and screenplay | |
| Darekta |
Raja Amari (en) |
| 'yan wasa | |
| Kintato | |
| Narrative location (en) | Lyon |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
Foreign Body fim ne na wasan kwaikwayo na ƙasar Tunisiya na shekarar 2016 wanda Raja Amari ya rubuta kuma ya ba da umarni.
Sharhi
[gyara sashe | gyara masomin]Wata budurwa ta tsere daga gidanta a Tunisiya, inda ta yi hijira zuwa Faransa ba bisa ka'ida ba. Ta fuskanci dadi da akasinsa akan hanyarta.[1][2][3]
Yan wasan shirin
[gyara sashe | gyara masomin]- Hiam Abbass
- Sarra Hannachi
- Salim Kechiouche
- Marc Brunet
- Majd Mastoura
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Foreign Body / Corps étranger (2018) - Trailer (English Subs) (in Turanci), retrieved 2019-11-04
- ↑ "'Foreign Body' (Corps etranger'): Film Review | TIFF 2016". The Hollywood Reporter (in Turanci). Retrieved 2019-11-04.
- ↑ "Foreign Body - directed by Raja Amari - africanfilm.com". www.africanfilm.com. Archived from the original on 2020-10-07. Retrieved 2019-11-04.