Lyon

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Shaharren gine-ginen Lyon: cocin Fourviere, marmaron Bartholdi a filin garin Terreaux, lambun Tête d'Or ("zinariya kai" a Faransa), da dai sauransu...

Lyon [lafazi : /lion/] birnin kasar Faransa ce. A cikin birnin Lyon akwai mutane 506,615 a kidayar shekarar 2014.

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.