Forgiveness (fim, 2004)
Appearance
Forgiveness (fim, 2004) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2004 |
Asalin suna | Forgiveness |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Afirka ta kudu |
Characteristics | |
Genre (en) | political drama (en) |
During | 92 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Ina Gabriel |
'yan wasa | |
Kintato | |
Narrative location (en) | Afirka ta kudu |
External links | |
Specialized websites
|
Afuwa fim ne na wasan kwaikwayo na shekarar 2004 na Afirka ta Kudu wanda ke duba da illolin tsarin wariyar launin fata da wahalar sulhu. Ian Gabriel ne ya bada Umarni. Taurarin shirin sun haɗa da Arnold Vosloo, Zane Meas, Quanita Adams da Denise Newman.[1]
Makirci
[gyara sashe | gyara masomin]Tertius Coetzee, matashi ɗan sandan Afirka ta Kudu a lokacin mulkin wariyar launin fata, Hukumar Gaskiya da Sasantawa ta yi musu afuwa saboda azabtarwa da kashe wani ɗan gwagwarmayar Coloured ANC. Wanda ke fama da mugun halinsa na baya, ya yi balaguro zuwa ƙauyen kamun kifi na Kogin Yamma don nemo dangin mutumin kuma a ƙarshe ya nemi gafararsu.
Yan wasan kwaikwayo
[gyara sashe | gyara masomin]- Arnold Vosloo a matsayin Tertius Coetzee
- Quanita Adams a matsayin Sannie Grootboom
- Christo Davids a matsayin Ernest Grootboom
- Zane Meas a matsayin Hendrik Grootboom
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Forgiveness". africanfilmny.org.