Franck Rabarivony

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Franck Rabarivony
Rayuwa
Haihuwa Tours, 15 Nuwamba, 1970 (53 shekaru)
ƙasa Faransa
Madagaskar
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AJ Auxerre (en) Fassara1987-19931032
AJ Auxerre (en) Fassara1993-19981130
Real Oviedo (en) Fassara1998-2001790
Vitória S.C. (en) Fassara2001-200280
Xanthi F.C. (en) Fassara2002-2003141
US Stade Tamponnaise (en) Fassara2003-2008
  Madagascar national football team (en) Fassara2003-200310
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 68 kg
Tsayi 172 cm

Franck Rabarivony (an haife shi a ranar 15 ga watan Nuwamba 1970 a Tours) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida.

Ya fara wasan sa na farko a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Auxerre a cikin shekarar 1993. [1] A lokacin aikinsa na shekaru 21 mai ban mamaki ya kuma taka leda a Real Oviedo, Vitória de Guimarães, Skoda Xanthi da Stade Tamponnaise.

Duk da cewa bai taba buga wasa a Madagascar ba, amma duk da haka ya wakilci tawagar kasar Malagasy inda ya buga wasa daya tilo a ranar 11 ga watan Nuwamban 2003 da Benin a wasan neman tikitin shiga gasar cin kofin Afrika a shekarar 2004. [2]

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Ligue 1 : 1995-96
  • Coupe de France : 1993-94, 1995-96
  • UEFA Intertoto Cup : 1997
  • Réunion Premier League : 2003-04, 2004-05, 2005-06, 2006-07
  • Coupe de la Réunion : 2007-08
  • Outremer champions cup
  • 2003–04, 2006–07
  • Ocean Indien cup: 2003-04, 2005-06, 2006-07

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Franck Rabarivony at National-Football-Teams.com
  2. "International Matches 2003 - Africa" . RSSSF. Retrieved 5 May 2018.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Franck Rabarivony at ForaDeJogo (archived)