Frank Kayele
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 12 ga Faburairu, 1964 (62 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Namibiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a |
marathon runner (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||

Tuihaleni Frank Kayele (an haife shi a ranar 12 ga watan Fabrairu, shekara ta alif ɗari tara da sittin da hudu 1964A.c) tsohon ɗan wasan tsere ne daga Namibiya, wanda ya fafata a ƙasar sa ta haihuwa ta Afirka a Gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1992 a Barcelona, Spain.[1] A nan ne ya kare a matsayi na 69 (2:31.41) a gasar Marathon ta maza.[2]
Nasarorin da aka samu
[gyara sashe | gyara masomin]- Dukkan sakamakon game da marathon, sai dai in an faɗi akasin haka
| Shekara | Gasa | Wuri | Matsayi | Bayanan kula |
|---|---|---|---|---|
| Representing Template:Country data Namibia | ||||
| 1992 | Olympic Games | Barcelona, Spain | 69th | 2:31:41 |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Frank Kayele Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
- ↑ Frank Kayele Archived November 3, 2012, at the Wayback Machine at sports-reference.com