Jump to content

Frank Nneji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Frank Nneji
Rayuwa
HaihuwaAboh Mbaise, 30 ga Afirilu, 1960 (66 shekaru)
ƙasaNajeriya
Karatu
MakarantaMakarantar Kasuwanci ta Legas
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'aɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasaAll Progressives Grand Alliance
hutun Frank Nneji

Frank Nneji (an haifi shi 30 ga watan Afrilu, 1960) shi ne wanda ya samo kuma shugaban executive na Associated Bus Company(ABC)Ttransport plc.kamfanin tafiye-tafiye na farko da ya zama kamfani na public Limited Company (PLC)kuma sananne a harkar koyar da tuki a kudancin Afrika.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.